iqna

IQNA

birnin Paris
Tehran (IQNA) An baje kolin wani sashe na kur'ani mai tsarki na karni na 8 miladiyya mallakar kasar Uzbekistan tare da tarin tsoffin ayyukan wannan kasa a dakin adana kayan tarihi na Louvre da ke birnin Paris .
Lambar Labari: 3488051    Ranar Watsawa : 2022/10/22

Tehran (IQNA) shugaba Macron na Faransa ya halarci bikin cika shekaru 60 da kisan gillar da aka yi wa Aljeriya a birnin Paris .
Lambar Labari: 3486433    Ranar Watsawa : 2021/10/16

Tehran (IQNA) Paparoma Francis ya bayar da tallafin kudade har yuro dubu 250 a matsayin gudunmawa ga al'ummar Lebanon
Lambar Labari: 3485071    Ranar Watsawa : 2020/08/10